By: Abdulkarim Muhammad, Mouhamadou Awal, Jennifer Holleis
Yayin da rundunar sa kai ta RSF ke kewaye da birnin el-Obeid mai mahimmanci a Sudan, fargabar kisan gillar da aka yi wa mutane a el-Fasher na yankin Darfur karuwa. Shin takunkumi zai iya hana zubar da jini?